Murja baba biography
- Murja Baba shahararriyar mawakiya ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, fitacciyar jaruma Kuma sananna a bangaren wakokin na Hausa, tayi Wakoki da.
- Having started his musical career in Kano, collaborating with Hausa entertainers like Adam Zango, Abbas Sadiq, Billy-O, Alfazazi, Osama bin.
- Works at Bauchi State Government of Nigeria.
- •
A kwanakin baya ne mawakiyar Hausa ta zamani, Murja Baba ta ziyarci garin Sakkwato. A ganawarta da wakilinmu, zabiyar ta yi bayani gamsasshe game da sana’arta ta waka, sannan ta bayyana abin da ke ci wa mawakan zamani tuwo a kwarya. Ga yadda tattaunawar tasu ta gudana:
A matsayinki na mawakiyar fina-finan Hausa da ta dade cikin harka a wannan zamani, wadanne abubuwa ne kike ganin suna yi maku tarnaki wajen ci gabanku?
Da farko dai sunana Murjanatu Yakubu Baba, waddda aka fi sani da Murja Baba ko ’Yar Baba. To gaskiya abu daya ne ke yi mana tarnaki da ke hana mu ci gaba, wanda har yanzu mun kasa magance shi. Hadin kai babu shi a cikin harkarmu. Duk abin da ba ya da shugabanci akwai matsala kuma ba za a taba hada kai ba. Wannan shi ke jawo mana duk matsalolin da ke addabar mu a cikin masana’antar wakokin Hausa na fim. Mu da takwarorinnmu na sauran kasashe muna da tsari iri daya amma duk sun fi mu ci gaba, don kawai ba mu da hadin kai; ga kuma hadama. Za ka ga mutum daya shi ke kida da waka da sarrafa wakar, wato babu wani mai ba shi umarni. Ba ina nufin wai na ce wannan ba k
- •
Wace ce Murja Ibrahim Kunya?
Asalin hoton, fb/Murja Kunya
Tun bayan kamun da hukumar Hizba ta Kano ta yi wa fitacciyar ƴar Tiktok din nan a arewacin Najeriya, Murja Kunya, da kuma gurfanar da ita gaban kotu a inda aka aike da ita gidan gyaran hali, al'amura suke ta faruwa dangane da ita.
Babban batun da ya fi ɗaukar hankalin al'ummar Kano da arewacin Najeriya shi ne yadda aka saki Murjar ta bar gidan gyaran hali, wani abu da ya sa aka yi ta zargin jami'an gwamnatin Kano.
To sai dai gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce sam ba ta da masaniyar yadda Murja ta fice daga gidan gyaran halin, inda mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya ce "kujerar gwamna ta fi karfin mayar da hankali kan wannan batu".
Da safiyar Talata ne kuma wata kotu a Kano ta aike da Murjar zuwa asibitin masu larurar kwakwalwa har na tsawon watanni uku domin a "duba lafiyar kwakwalwarta".
Wannan dai ba shi ne karon farko da hukumar Hisbah ke kama ko gayyatar Murja Kunya bisa tuhume-tuhumen "tsageranci" da yada "badala" a cikin
- •
Tag Archives: Murja Baba
Ziriums performs “Hausa Fulani” at the 2010 Savannah International Movie Awards in Abuja (c) Carmen McCain
Barka da sallah! Happy Eid, everyone!
For a Sallah gift to yourself, consider buying and downloading, Zirium’s new album “This is Me”!
Readers may remember my previous posts, an analysis of the song “Government Money” and a translation of an interview in Aminya, on the Hausa rapper Ziriums, whose satirical “Girgiza Kai” (“Shake Your Head”) was banned by the Kano State government.
Having started his musical career in Kano, collaborating with Hausa entertainers like Adam Zango, Abbas Sadiq, Billy-O, Alfazazi, Osama bin Music, and others, Ziriums was featured on CNN in August 2008. Ziriums moved to Abuja in 2009, where he collaborated with Abuja-based musicians Yoye, S. Solar, T-Rex, and others. His contribution to S. Solar and T-Rex’s song “Government Money” helped turn a Nigerian version of Busta-Rhymes “Arab Money” into, what I argue is, a subver
Copyright ©cowroof.pages.dev 2025